Member Registration
Join the Jawahiru Old Students Association and connect with your alumni network
About Jawahiru Ahbab
Tarihin Makarantar
Makarantar Jawahirul Ahbab ta samo asali ne a Unguwar Gwale a shekarar 1980, bisa hangen nesa na samar da ilimin addini da na zamani ga yara da matasa tare da gina kyawawan abi'u.
📌 Our Mission
- Samar da ilimin addini da na zamani a matakin farko
- Horas da yara da matasa wajen haddar Al-Kur'ani
- Gina talibai masu ilimi, tarbiyya da kishin al'umma
🏫 Expansion Journey
Since 1980, the school has expanded to multiple branches across Kano State:
- Jawahirul Ahbab K-Na'isa – 1980
- Jawahirul Ahbab Hausawa – 1995
- Jawahirul Ahbab Gwale – 1996
- Jawahirul Ahbab Karkasara – 1998
- Jawahirul Ahbab Darmanawa – 1998
- Jawahirul Ahbab Kwandila – 2003
- Jawahirul Ahbab Dan-Tsinke – 2015
🎓 Achievements
Over 30 years, the school has successfully conducted 23 Qur'an graduation ceremonies, producing thousands of graduates who are lights in their communities and active in the association.